Al’amarin ya hada da wani kwale-kwale dake dauki da fasinjoji wanda ya nutse a cikin ruwan ambaliya, abinda yayi sanadiyar ...
Taron kolin Majalisar Dinkin Duniyar, wanda shine matakin karshe a tsarin diflomasiya, na zuwa ne a daidai lokacin da ...
A ranar Lahadi, hukumar INEC ta ayyana dan takarar jam’iyyar APC Monday Okpebholo a matsayin wanda ya lashe zaben jihar ta ...
Ya kamata babbar jam’iyya kamar APC ta samu cikakken iko a shiyyar Kudu Maso Gabas,” in ji Ganduje, inda ya bukaci ...
Ana cigaba da neman mutanen da ake zargi da hannu a harbin da ya yi sanadiyar mutuwar mutane 4 tare da jikkata wasu 17 a ...
A yau Litinin Isra’ila ta kaiwa wuraren Hizbullahi fiye da 100 hari ta sama, al’amarin da hukumomin lafiyar Lebanon suka ce ...
Dalibai da ma’aikatan jami’ar tarayya ta Gusau a jihar Zamfara, wadanda ‘yan bindiga suka yi garkuwa dasu, sun shaki iskar ...
Wani zauren zantawa kan lamuran yau da kullum mai taken “CONNECT THE DOTS” ya karfafa cewa hadin kan matasa da jagorori zai ...
Mataimakiyar shugaban kasa Kamala Harris ta soki alkawarin da dan takarar jam’iyyar Republican Donald Trump ya yi na mai da ...
Shirin Domin Iyali na wannan makon ya dora ne akan tattaunawa kan batun kai yara kanana da ba su mallaki hankalinsu ba ...
A jiya Talata, gwamnatin tarayyar Najeriya ta gargadi al’ummar kasar game da ruwan da za’a saki daga madatsar lagdo dake ...
Babu cikakkun bayanai game da halin da yanayin tsaro ke ciki a kasar Mali a yau Laraba bayan da a jiya Talata wasu masu tada ...