Al’amarin ya hada da wani kwale-kwale dake dauki da fasinjoji wanda ya nutse a cikin ruwan ambaliya, abinda yayi sanadiyar ...
Taron kolin Majalisar Dinkin Duniyar, wanda shine matakin karshe a tsarin diflomasiya, na zuwa ne a daidai lokacin da ...
Isra'ila ta fadada yakinta da mayakan Hezbollah a Lebanon a ranar Litinin, inda ta kashe akalla mutum 490 sannan ta jikkata ...
A ranar Lahadi, hukumar INEC ta ayyana dan takarar jam’iyyar APC Monday Okpebholo a matsayin wanda ya lashe zaben jihar ta ...
Ya kamata babbar jam’iyya kamar APC ta samu cikakken iko a shiyyar Kudu Maso Gabas,” in ji Ganduje, inda ya bukaci ...
Ana cigaba da neman mutanen da ake zargi da hannu a harbin da ya yi sanadiyar mutuwar mutane 4 tare da jikkata wasu 17 a ...
A yau Litinin Isra’ila ta kaiwa wuraren Hizbullahi fiye da 100 hari ta sama, al’amarin da hukumomin lafiyar Lebanon suka ce ...
Ambaliyar da ake fama da ita sakamakon ruwan da ake tafkawa a jamhuriyar Nijar ya yi sanadin daga ranar komawar dalibai ajin ...
A shirin Ilimi na wannan makon mun tattauna ne a kan taron samar da ilimin fasahar zamani na AI domin karin Ilimi, harkar ...
Dalibai da ma’aikatan jami’ar tarayya ta Gusau a jihar Zamfara, wadanda ‘yan bindiga suka yi garkuwa dasu, sun shaki iskar ...
Jarumar Nollywood a Najeriya, Ini Edo, ta sanar da cewa ta yi za ta amarce da angonta. Ini Edo ta bayyana hakan a wani sako ...
A hukumance, an fitar da ranakun da kungiyar ‘yan wasan Najeriya ta Super Eagles za ta kara da ta Libya a wasannin neman ...